Politics Musics
MUSIC : Fresh Emir – ALLAH Amen (Gawuna)
Fresh Emir Aku mai bakin magana yayi sabuwa waka mai suna ‘Allah Amen’.
Fresh Emir Ya wakar ne ga dan takarar gwamna jihar kano Nasiru Yusuf Gawuna.
Nasiru Yusuf Gawuna Allah Amen waka ce da mawakin nan mai kira da babba murya aku mai bakin magana kenan yayi masa domin tashi gudumuwa a wannan tafiya.
Ga wakar nan sai ku saurara Sa’a nan ku saurar a wayoyinku.