Politics Musics
MUSIC : Auta waziri – Tabbata Sabon Gwamna Uba Sani
Wakar Autan waziri mainsuna “ka tabbata Sabon Gwamna Uba Sani” daga malam sai malam wanda yayiwa Uba sani.
Autan waziri yayi wannan waka ne ga dan takarar gwamna Jihar kaduna.
Wanda yayi kalamai sosai a cikin wannan waka.
Kuyi amfani da wannan alamar Download mp3 da ke kasa.