Kannywood

Daga Karshen Hafsat Idris tayi magana kan Aurenta

Hoton Matashin da ya Aure Hafsat Idris
Mukhtar Alhassan Angon Hafsat Idris

A jiya ne ranar assabar muna samu labarin auren jaruma Hafsat Idris wanda manya manyan masana’antar kannywood sunka wallafa a shafukansu na sada zumunta irin falalu dorayi Ali nuhu da sunka taya ta murna.
Sai dai jarumar tayi magana kan wata magana da take yawo a kafafen sada zumunta wanda taga ya dace ta wayar da kan mutane kan rade raden da suke wallafawa.
Jarumar tayi maganar ne shafinta na sada zumunta inda take cewa.

“Assalamu alaikum ina Mika sakon godiyata ga dukkanin masoyana.’yan uwa da abokan arziki na fatan alkhari dasuka mun.sede ina son nayi magana kan rade raden da ke jawo musamman bloggers dake ta upate akai na cewa mijina da na aura nada alaqa da Gidan ABACHA…to wannan ba gaskia bane,bashi da alaqa dasu Nagode ????.”

Daga Karshen Hafsat Idris tayi magana kan Aurenta

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button