Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Aisha Humairah Da Salisu s Fulani (Pree_ weeding)

Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma A’ishah Humairah tare da salisu s Fulani ne masu siffar hotunan aure sai dai fa wannan aure na bakin waka ne mai suna “Aure martaba” wanda aliyu Nata yayi wakar tun daga ta farko har ta biyu mun kawo muku wannnan wakar.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button