Kannywood
Hoton Matashin da ya Aure Hafsat Idris
Advertisment
A jiya nr bayyanai sunka fito cewa itama jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris ta shiga daga cikin inda ankayi daurin auren a cikin birnin kano.

Matashi mai suna Muktar Alhassan wanda shine ya aure Hafsat Idris wanda ake yiwa kalabi da barauniya saboda wani film mai suna haka da ta haskaka a cikinsa.
Nadiya Ibrahim fagge fitacciyar yar gwagwarmaya ce ta fitar da sanarwa sunan angon da hotonsa.


A madadin CEO Hausaloaded da mabiyansa suna yiwa ango da amarya fatan Alkhairi.

