Kannywood

Bidiyo : Gidan kashe ahu! ya kamata iyaye su dauki darasi Inji Marubuciya Fa’iziyya D Suleman

Advertisment

Ko kun san marubuciya @fauziyya_d_sulaiman ce ta rubuta labarin fim din nan na GIDAN KASHE AHU?
Fim ne da a ka gida ni a kan tsantsar rayuwa Mallam Bahaushe a zihiri. Rayuwa ce da a ke gina ta akan son rai, jahilci, kagaggen talauci, zalumci, talla, bariki da kuma kuruciya.
Wannan fim ya fito da dalilai da yawa da su ke sanya mata da yawa shiga sana’ar karuwanci a kasar Hausa.
Yan wasa:
@realalinuhu
@hadizansaima
@saddiqsanisaddiq
@real_maryamyahaya
@hauwawaraka1
@realamalumar
@garzalimiko
@umargombe
@ladidi_tublesss
@sanisk
Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button