Kannywood
Masha Allah Hadiza Gabon Ta Bada Gagarumin Tallafin Makudan Kuɗi ₦500k Ga Abokin Sana’a rta
Advertisment
Jarumar Fim Din Hausa, Hadiza Gabon Ta Bada Tallafin Naira Dubu 500 Ga Wani Furodusa Da Ya Yi Hadari
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta ba shugaban kamfanin Alrahuz Film Productions tallafin naira dubu dari biyar (500k) akan ya kara kulawa da kanshi bayan hadarin da ya samu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com