Advertisment
Wanda an fitar da nigeria a gasar kwallo wanda munka danyi bakin ciki amma dai bakomai an nuna muna kabilanci a ciki.
Sai gashi kwatsam Allah ya bamu abinda yafi wanda shafin arewa writes na tattaro bayyanai kamar haka.
“A Lokacin Da Nijeriya Ta Faɗi A Gasar Kwallo, Allah Ya Ba Ta Ma Fi Alheri
A Gasar karatun Alkur’ani na Afrika gabadaya rukunin izhu 60, Halima Abdullahi daga Jihar
Zamfara ce ta lashe Gasar a matsayin na ɗaya a Gasar Karatun Alkur’ani Mai Girma na Afrika.”
Advertisment
[email protected]