Addini

[Bidiyo] dalilan da suka sa aka hanamu zama lafiya a yakin mu – Sheikh Bashar Sokoto

[Bidiyo] dalilan da suka sa aka hanamu zama lafiya a yakin mu - Sheikh Bashar SokotoBabban shehin malamin nan mai ilimin kimiyya da fasaha na jahar Sakkwato daga arewacin Nigeriya sheikh bashar Ahmad sani sokoto yayi dan tsakure aka abinda ya hana Sokoto zama lafiya.
Malami yace wannan abun ayi shine da wata mummunar manufa wanda yasa suke hanamu zama lafiya a yankinmu saboda irin abubuwan da allah ya hore muna a jaharmu ta Sakkwato birnin shehu.
Malam ya fadi wasu muhimman abubuwa a cikin wannan faifan bidiyon da yake da kyau kowa ya saurari yaji.


 
Malamin kuma yayi alkawalin zaiyi Wa’azi akan wannan muguwar manufa da ake binmu da zata samo tamkar wankin dan kanoma.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button