Labarai

[Bidiyo] hirar manema Labarai Da Tanko makashin Hanifa Turanci Da Hausa

Advertisment

[Bidiyo]  hirar manema Labarai Da Tanko makashin Hanifa Turanci Da HausaWato a cikin hirar da ankayi da abdullahi tanko inda zaka fahimci wani abu ya nuna cewa shakuwarsa da yarinyar ne yaga itace mafi sauki yayi gakuwa da ita, haka kuma ya gayawa manema labarai cewa katutun bashi ne yayi masa yawa ,shiyasa ya fara wannan tunani.
Inda kuma ya fadi cewa yayi nadamar kashe yarinyar da yayi wanda har ta dauki tsawon kwana biyar da iyalinsa amma yacewa matarsa diyar wata malamarsu ce zatayi tafiya shiyasa ya kawota a gidansa.
Abdullahi tanko dai ya fadi tabbas yayi nadamar abinda ya aikata tare da rusa iyalinsa da kuma shi kansa da yarinyar, da wadanda ya sanya a cikin wannan iftila’i.
Ga cikakken bayyani nan a cikin video sai ku saurara.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button