Labarai

DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma’aikatar Sheik Pantami Suna

 Daga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa mai’aikatar sadarwa wato ‘Ministry of Communications’ suna zuwa ‘Ministry of Communications and Digital Economy’ wata ma’aikatar sadarwa da tattalin arziki da ya dogara a kan fasahar zamani.

Sanarwar dai ta fito ne daga bakin hadimin shugaban kasa kan kafafen yadda labarai, Bashir Ahmad a shafinsa na Twitter.

Bashir ya ce, “Majalisar Zartarwa na kasa ta amince da canja sunan ma’aikatar sadarwa zuwa ma’aikatar sadarwa da tattalin arziki da ya dogara a kan fasahar zamani.

The Federal Executive Council has approved the change of name for Ministry of Communications, now to be called Ministry of Communications and Digital Economy.

— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) October 23, 2019

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button