Alhinin Jaruman kannywood akan Kisan Gillar da Ankayiwa Hanifa


Daga baya an yi hira da ’yar uwar Hanifa, inda ta shaida mata cewa ta shiga rikici inda ta ce an yi makonni ba a ga gawar yarinyar ba, kuma an yi mata yankan rago aka binne ta. saboda rashin jin dadi
A daya bangaren kuma, da yawa daga cikin jaruman Kannywood sun bayyana alhininsu kan abin da ya faru a lokacin da muka ci karo da wani faifan bidiyo na Mansurah Isah, tsohuwar matar Sani Danja ta yi Allah wadai da lamarin da ta ke kuka.
Tashar youtube mai suna duniyar kannywood tv ta tattaro bayyanin ga su nan cikin faifan bidiyo ku kalla.
https://youtu.be/9KwgymbPx9A
Ga wasu jajantawa a cikin hotuna daga jarumai da masu bada umurni a masana’antar.
















