Labarai

Subhanilillahi !!! Tsinanniya Fakhariyya Hashim Ta Soki Martaban Manzon Allah Annabi Muhammad (SAW)

Advertisment

Jama’ar Musulmi ya tabbata gaskiya cewa Fakhariyya Hashim tace bai kamata a kashe wanda ya zagi Manzon Allah (SAW) ba, kamar yadda ta wallafa a sahihin shafinta na Twitter

Tsinanniyar matar tace kashe masu zagin Annabi Muhammad (SAW) wai take hakkin bil’adama ne a gurinta

Don haka tana kira ga gwamnatin tarayya da tayi gaggawa dakatar da hukuncin kisa da aka yanke ma wannan zindiki da ya zagi Manzon Allah

Wato kai tsaye wannan tsinanniyar mata da Musulunci take fada, ban yadda Musulma bace, Musulunci kawai suke yaka, idan kun fahimta akwai matsaloli masu tarin yawa na take hakkin bil’adama amma basa magana a kai

Jama’ar Musulmi don girman Allah duk wanda ya samu damar yin addu’ah to ya sanya wannan matar a ciki, Musulunci bai bukatar tubanta domin da niyya tayi

Yaa Allah Ka tsine ma wannan mata albarka, Ya Allah Ka jarrabeta da cutar faduwar gaba da karkarwa da hauka, Allah Ka hanata sukuni, dukkan tsautsayi da bala’i Allah Ka hadata dashi Ka kasksntar da ita Yaa Allah

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button