Hanifa
-
Labarai
Hira da iyayen Hanifa bayan an yankewa Abdulmalik hukuncin kisa ta hanyar Rataya
Iyayen marigayiya Hanifa, dalibar da malaminta, Abdulmalik Tanko, ya kashe bayan ya yi garkuwa da ita sun ce dama ba…
Read More » -
Labarai
Da Dumi-Dumi: Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko, wanda ya kashe Hanifa
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko, wanda ya kashe Hanifa Abubakar,…
Read More » -
Labarai
Kisan Hanifa: Kotu za ta yanke hukunci ranar 28 ga Yuli
Aliyu Samba Wata babbar kotun tarayya dake Kano ta sanya ranar 28 ga watan Yuli domin yanke hukunci kan wani…
Read More » -
Labarai
Abdulmalik Tanko ya yarda da sace hanifa amma ya karyata abun kashe ta
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ake zargi da sace dalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, da kuma ya kashe ta,…
Read More » -
Labarai
Ba tilasta wa waɗanda a ke zargi da kisan Hanifa su amsa laifin su a kai ba – Kotu
Babbar Kotun Jiha mai lamba 5, ƙarƙashin Mai Shari’a Usman Na-abba, ta yanke hukunci cewa iƙirarin da waɗanda a kae…
Read More » -
Labarai
Kotu ta wanke matar Abdulmalik Tanko daga zargin kisan Hanifa
Yanzu nan muke samun labarin cewa wata kotun jahar kano ta wanke matar abdullahi tanko daga zargin kisan Hanifa kamar…
Read More » -
Labarai
An ɗage shari’ar kisan Hanifa
Babbar kotun jiha mai Lamba 5 ƙarƙashin mai sharia Usman Na-abba ta ɗage ci gaba da shari’ar kisan Hanifah. An…
Read More » -
Kannywood
Ƴan Kanywood za su shirya fim a kan Hanifa
Wani mai shirya fina-finan Hausa mai suna Ali Sa’id ya ce a wata mai zuwa ne zai fara shirya fim…
Read More » -
Labarai
An gurfanar da matar Abdulmalik Tanko da ya kashe Hanifa a kotu
Rundunar ƴan sandan Jihar Kano, a jiya Alhamis ta gurfanar da Jamila Muhammad Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke…
Read More » -
Addini
[Bidiyo] Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Hanifa – Sheikh Aminu Daurawa
Tunda Nake Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Yarinyar Nan Ba Martanin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa Kan…
Read More »