Hausa Musics
[MUSIC] Ali Jita – Tambura
Advertisment


Ali jita ya fitar da sabuwa waka mai sunan ‘Tambura’ Wanda kalma tambura ga mutanen kasar hausa ba ba sabuwa bace.
Tambura nan kam ali jita ne kunsan ko suwaye ya bugawa wannan tambura sai ku saurara kuji.
Zaku iya saurare kai tsaye ko kuma saukar da wakar a wayoyinku sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa.


