Labarai

[Bidiyo] Alhamdulillahi An kama Amini/Abokin Bello Turji

‘Yan sandan Nigeria kwararru daga Abuja rundinar STS sun kama babban amini kuma abokin rikakken ‘dan ta’adda Bello Turji mai suna musa kamarawa
Ku zauna ku suarari hiran da ‘yan sanda sukayi da wannan babban maciyin amanar tsaron kasa da kyau, hiran ya kai tsawon mintuna 14
Duk wannan ta’addanci dake faruwa a Arewa maso yamma akwai mutanen gari da suke taimakon ‘yan ta’addan jeji saboda cin amana, laifin ba na Gwamnati bane kadai
Allah Ka kawo mana agaji
Ga hirar biyon da ankayi da shi nan ku saurara kuji

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Pingback: Shin Me ya Hada Musa kamarawa Aminin Bello Turji da Gwamnatin zamfara da Sokoto? – HausaLoaded.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button