Labarai

YANZU-YANZU | Gwamna Malam Nasiru El-rufa’i ya rusa gidan da aka shirya yin fati tsirara a Jihar Kaduna ( Hotuna)

Idan aka raina hukumomi komai ma zai iya faruwa wanda tabbas rainin hankali ne wannan ba makawa wallahi.
Wanda mun samu prof Mansur Ibrahim sokoto ya yi rubutu na jinjinawa gwamnan Kaduna El-rufai.
Ga abinda yake cewa
“Muna jinjina ma gwamnatin jihar Kaduna a bisa nasarar da ta samu wajen dakile wannan abin da zai iya tsokano fitina da fushin Allah a wannan kasa.
Ba zaka taba jin dan dadi arna ya yabi irin wannan aiki ba sai dai ko ya ce an taba hakken yan Adam, tunda yan Adam a wurinsa su ne fajirai da masu jawo ma duniya fushin Allah.
Ya Allah ka yi mana kariya daga duk abinda zai janyo mana fushinka.”

Ga hotuna yadda mai rusau ya aika ankayi rusau ,yau kam mai rusau ya taimaki addini.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button