Dan bindiga
-
Labarai
Dan ta’adda da yake garkuwa da mutane, da na addabi mutanen jihar Neja ya shiga hannu
An samu nasarar cafke wani karamin yaro mai garkuwa da mutane da ya fita daga sabon garin ushe da ke…
Read More » -
Labarai
Sojojin Najeriya sun kashe ‘ƙasurgumin ɗan fashi’ Junaidu Fasagora
Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Zamfara domin yaƙar ta’addanci sun kashe shahararren jagoran ƴan bindiga mai suna Junaidu…
Read More » -
Labarai
Ƴan uwan Mahaifin ta suna son ɗaura auren ta da Ɗan bindigar daji
Wata matashiyar yarinya daga jihar katsina da ke yammacin arewacin Nijeriya da wasu ƴan uwan mahaifin ta suna don daura…
Read More » -
Labarai
Ƴansanda sun kama ɗan bindigar da ya kashe Nabeeha
Rundunar ƴansandan Nijeriya ta sanar da kama wani Bello Mohammed mai shekaru 28 a jihar Kaduna bisa kashe Nabeeha diyar…
Read More » -
Labarai
Satar mutane yanzu muka fara – in ji dan bindiga Dogo Giɗe
Babban dan bindiga nan da ke zaune a yankin jihar Neja gefen kontagora ya fitar da wani sabon sako zuwa…
Read More » -
Labarai
Wani dan bindiga ya bada wa’adin kwana 14 a biya shi diyyar matarsa ko ya kashe mutum 300 a zamfara
Wani shugaban yan bindiga ya bada Wa’adin kwanaki 14 a biya shi diyyar matar sa da yan uwanta Naira Miliyan…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga na iya taɗa Najeriya baki ɗaya
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da…
Read More » -
Labarai
Mutanen Gari Sun Kashe Dan Bindiga A Kaduna
Daya daga cikin ‘yan bindigar da suka kai hari Unguwar Bulus da Unguwar Gimbiya a Karamar Hukumar Chikun da ke…
Read More » -
Uncategorized
Ƴan Sanda sun damƙe likitan Turji da wasu ƴan fashin daji 39
Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran…
Read More » -
Labarai
Innalillahi wa’inna illahiraju’un ! Bayan kama Aminin bello turji Mal. murtala sokoto ya tona asiri
Jama’a ku saurari bayani daga bakin Sheikh Murtala Bello Sokoto Malamin yace Musa Kamarawa bai fadi komai ba a hannun…
Read More »






