Kannywood
Adam a zango yayiwa tsohuwar matar Maryam ab yola kalaman ƙauna a ranar Birthday
Advertisment


Idan baku manta ba bayan film dinsa na nass ya aureta daga baya kuma ta dawo fim amma yanzu tace ta bar masana’antar kannywood.
A yau ne jarumar ke murna zagayowar ranar haihuwata inda yayi mata kalamai masu shaukin kauna gasu nan kamar haka.
“Allah ya karawa rayuwaki albarka kanwata @maryam_ab_yola Allah ya baki miji nagari!”
Inda tayi godiya da nuna launin so.



