Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Adam A Zango – Karya ne

Advertisment

VIDEO + AUDIO : Adam A Zango – Karya neAdam A Zango ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Karya ne.” Ita wannan waka yayi tane sakamakon kashe kashen da akeyi a wannan kasa tamu ta Najeriya, babu abinda zamuce saidai muce Allah yabamu zaman lafiya a wannan kasa tamu mai albarka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Karya ne Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button