Kannywood
Gwamnan Ganduje Ya baiwa Nabursaka da Khalid Mukami
“Muna godiya da Wannan Mukamai guda biyu
1. Senior special Assistant Kannywood (Malam Khalid Musa)
2. Special Adviser on propaganda to the Governor (Mustapha Badamasi Nabursaka)
Jiya Bayan kammala dinner da Governor Dr. Abdullhi Umar Ganduje. Ya mika mukamai biyu ga ‘Yan uwanmu
Daga Yau duk wani mai bukata ko matsala Tsakanin Kannywood da gwamnati to ya nemi wadanda mutum 2.
Allah ya tayaku riko, ya baku ikon gamawa cikin amana da alkairi.”