Kannywood
Bidiyo : Jaruma Hussaina Musa Na neman Taimako Dan Annabi , Shin Wannan Bara ce ko Soyayyar Annabi
Jaruma hussaina musa wanda itama ya fitar da wani sabon sallo na neman taimako.
Wanda faruwar wannan abu ya samo asali ne daga faruwar neman kudin da rarara ya fitar akan wakar buhari,adam a zango ya biyo baya shima sai ga abubakar sani shima.
To kwatsam sai gashi itama jaruma hussaina ta fito da nata domin annabi.
Ga bidiyon da ta fitar nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


