Kannywood

Dalilin Da Ya Sa Mazan Fim Ba Sa Auren Matan Kannywood – Darakta Iliyasu Tantiri

A cikin wata hira da nagudu tv sunkayi da shahararren darakta nan iliyasu adulmumini tantiri ya bayyana cewa ba wai mazan yan fim bane ke ƙin auren yan matan kannywood ba a’a.

A cewar daraktan, “Ba mazan Fim ne ba sa son auren matan Fim ba, matan Fim ne ba sa son auren mazan fim…”

A cikin wannan zantawar dan jarida yayiwa darakta tambayoyi sosai akan su yan fim kuma ya samu damar amsa su, ta yadda mutane basu tunani.

Ga cikakken bayanin na shi ta nan

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button