Kannywood

An Fara gudanar shagalin bikin Garzali Miko Da Amarysar sa Habiba

An fara shagalin bukin auren jarumi kuma mawaki Garzali Miko da Amaryarsa Habiba wanda zaku ga an fara wasan kwallon kafa.
Wanda daman an fitar da team biyu da wasu buga wannan wasar wanda akwai mawaka da jaruman kannywood da sunka buga wannan wasa.
A cikin wannan bidiyo da ke kasa zaku ga videon daga noble studio wanda yake malakin abokinmu sune sunkayi hotunan kafin aure wato Pree-wedding pictures.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla domin ganin hotuna da bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button