Kannywood

Safara’u inda kwantace zance tayi Abinda take fiye da na yanzu – Mr 442

Mubarak suleiman mr 442 kenan wanda yake wakoki tare ta Safara’u Yusuf wanda dan asalin Jihar Kaduna ne da an ka haifeshi a garin zaria.

A safiyar yau shafin BBChausa sun wallafa hirar da sukai da mawaki Mr 442 ya bayyana duk abubuwa da Safara’u take tana yi don ta jawo hankalin masoya da nishadi.

Sannan yace dangantakar sa da Safara’u sun san juna sama da shekara uku a mastayin abokai.

Ya shaida ba kamar yadda mutane suka dauka ba, bai da hanu wajen lalata tarbiyarsa kuma ko kanwarsa ce yaga wani yana mata abind ayake wa Safara’u zaiji dadi kwarai da gaske

Ya kuma kara da cewa a yanzu haka suna kan kara daukar sabbin mawaka a kamfaninsu ta yanda zasu tara mawaka masu fasaha da yawa.

Ga dai bidiyon hirar nan ku saurara a kasa:

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button