Kannywood

Dan Fim Sani Garba Sk Na Bukatar Agajin Gaggawa Daga Bakinsa

Advertisment

A yau ne munka samu labarin cikin faifan bidiyo wanda jarumi sani garba sk yake neman alummar Muslimi da su taima ke shi kamar yadda kannywood exclusive na wallafa a shafinsu na sada zumunta kamar haka
Jarumin Finafinan Hausa Sani Garba Sk, yana kira ga al’ummar musulmi da su taimake shi game da halin rashin lafiyar da ya ke fama da ita.
Jarumin dai ya dade yana fama da ciwon suga, wanda har sai da ta kai shekaru biyu da suka gabata an rika yada labarin karya ana cewa ya rasu.
Ga wadanda suke da niyyar taimakonsa, za su iya tura masa sako a asusun ajiyarsa na banki kamar haka:
Account Number:0069811811
Bank: Sterling Bank
Account Name: Garba Sani
Ko kuma a kira shi ta wannan lambar wayar 08037030617″
Ga bidiyon nan ku saurara jawabi daga bakinsa Allah yasa adace ya baka lafiya.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Kannywood Exclusive (@kannywoodexclusive)

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button