Kannywood

Titsiye Akayiwa Jarumi Sani Sk Akan …. kannywood – Mufeeda Rasheed

Akan Rashin Lafiyar jarumi Sani Garba sk abun yana so ya zamo wasu gutsa tsarin magana akan taimakonsa da abokan sana’arsa inda abun yazo son zama taya jijiyar wuya inda ita Mufeeda Rasheed wata mai dandalin sada zumunta a Instagram take kalubantar masana’antar kannywood din da shi kansa Sani Garba sk.
Ga abinda ta wallafa a shafin ta na sada zumunta.

Bayan na kalli video me kama da titsiye da akai kan sani sk aji zan jin dadi na kara cigaba da son jin akan wannan taqadama din da wanda zan bar Mutane suyi alkalanci.

“After contacting different mutane sena samu labarin cewa dan de dawainiyah da shi industry tana yi ba lefi kuma da kansa yana da yadda yake contacting din wasu daga cikin manyan celebrities mata kamar su gabon da fauziyah d sulaiman da tsamiyah suna taimaka masa dede gargwado dan da idon naga recipe din transaction din gabon 150k da 250k sannan kuma fauziyah ta dauki nauyin karatun yaransa guda biyu toh Allah ya saka musu da alkhairi
Kwanakin baya akwai wani dan siyasa da yaje gidan sk ya dauki nauyi sa wanda kuma har yanzu idan yaje hospital suna kulla dashi.

Sede kuma mu duba muga shi sani garba sk ba me karfi ba ne
Gashi kuma yana fama da ciwuwuka masu cin kudi da tsarabe tsarabe
Ga iyalai me lafia ma awannan marar ya ya cika bare mara lafiya a yadda rayuwa tayi tsada wannan maggi da ake amfani dashi yakoma naira 20 sugar kai komai da komai na rayuwa yayi tsada.

Tayaya kuke expecting mara lafia ze ciyar da iyalansa ?
Laifin sk daya da baya fito wa yace wane da wane sun taimaka masa ya gode, wanda ubangiji ma da kansa yake cewa wanda ya gode min zan kara masa
Bayan nayi post dina akan a taimaka wa sk mutane da dama sun taimaka masa.

Se kuma kash yan bani na’iya masu yawo da slippers a shoprite sukai caaaa akai wai duk wanda ya taimakawa sk yayi riyah hmmm imagine dan Allah in kai baza ka taimaka ba kabar wanda zasu taimaka masa su taimaka masa bade kaje kana discouraging masu taimakawa ba saboda Allah meanwhile idan an taimaka wa sk ba faduwa bace baya ga gudumawar daya bawa industry din koba industry ma ai dan uwanmu ne musulmi Bissalam
Yours faithfully yar kasa me abun mamaki”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button