Kannywood

Ni Sa’ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa

Advertisment

Bayan saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda da dama daga cikin masoyanta suka ta yabawa da kyawun da ta yi, wani ya cewa Hadiza Gabon ta yi kyau amma ta tsufa. Hadizar ta bashi amsar da ta dauki hankali. Inda ta ce masa “Ni sa’ar mahaifiyarka ce”.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button