Kannywood

Masha Allah ! Jaruma Saima Muhammad tayi aure

Advertisment

Masha Allah a yau din nan muke samun labari daga yar uwa sana’arta rashida mai sa’a inda ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
Alhamdulillah allah ya sanya alkairi anty saima ta amarce shekaran jiya ada angonta allah ya bada zaman lafiya uwata allah yakawo yan biyu allah ya ninamana da yan baya.”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by RASHIDA ADAMU ABDULLAH (@rashidamaisaa)

Advertisment


Shafin Official Kannywood sun wallafa guntun bidiyon kwalliya amarya inda sunka wallafa a shafinsu na sada zumunta.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Kannywood (@officialkannywood)

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button