Kannywood

[bidiyo] Yadda Na Samu ƙalubali A wakar Dawo Dawo Labarina – Naziru sarkin waƙa

A cikin wannan hira da gidan jaridar bbchuasa sunkayi da naziru m Ahmad wanda anka fi sani da sarkin waka anyi tattaunawa ce akan wakar Dawo dawo da ke cikin Labarina shiri mai dogon zango.
Sarkin Waka Nazir m Ahmad ya bayyana babban kalubali da ya samu a wakar dawo dawo shine sai da anka kamalla wakar sai kawai barawo ya sace computer inda ya nuna tabbas sun sha wahala kafin samun dawowa da ita.
Sa’a nan babu wakar da nake jin dadin kamar wakar dawo dawo inji shi sarkin waka Nazir m Ahmad .
Ga bidiyon nan sai ku saurari cikakken bayyani

Zakuji cewa wakar ba’a nan ta tsaya ba akwai cigabanta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button