Labarai

Subahanallah: Wata budurwa ta kama mahaifiyarta tare da Boka suna lalata domin biyan wasu bukatun su (bidiyo)



AsirinWani Boka Dakuma Wasu Yan Mata Yatonu Inda Sunkaje Wajen Wani Boka Dasunan Zaiyi masu wani aiki su samu dukiya
Bokan Ya Buqaci Matar Daya Ta Kawo Wasu Matan Guda Biyu Ahaada Su Ukku Amasu Aikin
Inda Yace Zaizo Gidansu Yayi Kwana Tara Yana Zina Dasu Ko wacce Kwana ukku ukku. Zaikama Kwana Tara kenan
Ita yarinyar yasamu nasarar shawo kan wata abokiyarta amman inda tayi rashin nasara daya daga cikin abokan ta taqi amincewa itace ma ta tona masu asiri
Ga bidiyon nan ku saurara kuji


Kamar yadda wannan mutumin chizo Germany ya nuna cewa budurwa ce ta kama mahaifiyar ta a’uzubillahi Allah yayi mana ganbun tsari da sherin duniya da kwadayin duniya.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button