Raddi Mai zafi ! Fakhariyya Hashim Haihuwar Asara Data Kalubalanci Hukuncin Kisa kan wanda Ya Zagi Manzon Allah (SAW) ~Datti Assalafy
‘Yan uwa Musulmi wannan itace Fakhariyya Hashim tsinanniyar yarinya da ta kalubalanci hukuncin kisa da aka zartar wa zindikin da ya zagi Manzon Allah (SAW), tana kira ga gwamnati da ta dakatar da hukuncin kisan
Wai ita ‘yar gwagwarmayar kare hakkin bil’adama ce, ina tsamman asalinta ‘yar jihar Kano ne, amma ba renon Kano ba, Jama’a kunga irin mutanen da tsinanniya Fakhariyya Hashim take hulda da su, wannan hoton ta dauka ne ranar Babban Sallah da ya wuce
Ta yaya me sha’awar zama da irin wadannan ‘yan iska fitsararru ‘yan nanaye zata so Musulunci da kuma Shari’ar Allah?, akwai kokwanto na kasancewarta Musulma gaskiya
Tasha zagi da tsinuwa sosai a Twitter, mutane basu mata da dadi ba, amma mun fahimci haka take so don cimma wani buri nata a gurin turawa da yahudawa makiya Musulunci bayan ta wallafa rubutun a shafinta na Twitter tana kalubalantar hukuncin kisa da aka zartar kan wanda ya zagi Annabi (SAW)
Mutane sun tsine mata sosai suka kalubalanceta, munbi diddigin martanin da ta mayarwa mutane a Twitter, sai muka fahimci lallai akwai abinda wannan tsinanniyar yarinya haihuwar asara take nema a gurin turawa makiya Annabi da Musulunci, kuma ta wannan hanyar zata sameshi
A kullun tana ikirarin wai ita ‘yar gwagwarmaya ce “Feminist”, to muna ganin ta kasa shiga babban circle ne, sai ga dama ta samu, yanzu zaku ga yadda yahudu da nasara zasu karbeta hannu bibiyu don tayi musu abinda suke so
Yaa Allah Ubangijin da Ya shimfida sama babu ginshiki Ka la’anci wannan matar, Ka turo mata da dukkan masifa da bala’i, Ka haramta mata cikar burinta, Allah Ka hadata da mummunan karshe Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum