Kannywood
Hira Na Musanman Da Maryam Wazeery
Advertisment
Zakuji Yanda Aka Tattauna Da Jarumar Mai Farin Jini Inda Aka Mata Wasu Tambayoyi Sosai Kuma Itama Jarumar Ta Bada Amsa Dai Dai Yanda Ta Iya.
Ta Bayyana Asalinta Da Kuma Yanda Ta Fara Fina Finai Da Sana’anta. Domin Kallo Da Sauraran Cikakken Hirar Shiga Nan.
https://youtu.be/otydtKO-GKI