Labarai
SUBHANALLAH: Babu Hajjin Bana Ga Wadanda Ke Wajen Kasar Saudiyya
Advertisment
Gwamnatin kasar Saudiyya ta cimma yarjejeniyar amincewa wadanda ke cikin kasar su gudanar da aikin Hajjin bana tare da kayyade mahajjatan.
Haka kuma gwamnatin ta soke zuwa hajjin daga wasu kasashen.
Rariya na wallafa a shafinsu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



