Labarai
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!!! Allah Yayiwa Abba Kyari Rasuwa
Advertisment
Ya Allah ka jikan Malam Abba Kyari ka gafarta masa. Ka karbeshi amatsayin shaheedi ameen.
Zamuyi amfani da wannan damar domin mika ta’aziyyah zuwa ga iyalansa da danginsa, da fadar Shugaban Qasa, da dukkan Musulman Najeriya baki daya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com