Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Sabon Alkalami
Advertisment
Abdul d one yayi wakar Sabon Alkalami wanda shima fa bashi da sauki wajen wakar soyayya inda zakuji yadda yayiwa wannan mace da ta kama zuciyarsa.
Inda itama ta nunawa Abdul d one cewa tabbas ta kamu da soyayyarsa amma duk a cikin wannan waka mai suna ” Sabon.Alkalami” sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa wajen saukar da wakar.