Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko – So Na Amana
Advertisment
A yau shafin Hausaloaded tazo muku da sabuwar wakar fasihin mawaki ,jarumi da kuma mai shirya fina finai a masana’antar kannywood wato Garzali Miko mai suna “So Na Amana”.
Nasan mutane da yawa zasuyi mamakin wannan posting nawa to ba abu bane abin mamaki ba nasan wasu sun san yaron mawaki ne wasu kuma basu sani ba.
To yau duk mai tambaba sai ya aje shima dai Garzali Miko mawaki kuma mai fasaha sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Wakan Yayi dadi, Ammah rawan Yayi wani Kala