Hausa Musics
MUSIC : Sabuwar wakar Hamisu Breaker – Dan Amina
Advertisment
Albishirin ku ma’abo sauraren wakokin wannan matashi fasihi hamisu breaker da wakarsa ta kasida mai taken “Dan Amina” wanda shima ba ta soyayya kawae yake yi ba ta ko nan ba’a barshi a baya ba sai ku saukar domin download
Download music here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com