Hausa Musics
MUSIC :Dan Musa Prince – S. A. S. S


Advertisment
Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.
Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘ S. A. S. S’ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ S. A. S. S’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.


Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.





