Hausa Musics

MUSIC : Lilin Baba – Abaya

MUSIC : Lilin Baba - Abaya DOWNLOAD MP3 Lilin Baba – Abaya Song 2021
Ina ma’abota sauraren wakokin Shahararren mawakin nan mai tashi Lilin Baba Da wakar sa ma taken “Abaya”.
Lilin Baba mai Northern arewa Record wanda shima yanzu jarumi da yake taka leda a fim mai dogon shiri Wuf.
Wakar Abaya waka ce da duk dan hausa yasa kalma abaya tunda dai shima daman dan arewa ne.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button