Hausa Musics
ALBUM : Isah Ayagi – Rakumi Da Akala Ep
Advertisment


Mawaki Isah Ayagi ya fitar sa sabon Album dinsa mai taken Rakumi da Akala wanda ya fitar a shekarar 2021.
Isah Ayagi mai wakar hijira da maryama Gimbiya yayi kokari sosai wajen fitar da sabon kudin Album dinsa da yake dauke da wakoki ‘tracks’10 a cikinsa kuma duk sunyi dadi sosai.
Ga wakokin nan Tracks Lists:
1. Masu Dariya ……DOWNLOAD
2. Rakumi Da Akala Mix…DOWNLOAD
3. Amsa kira……DOWNLOAD
4.Ba Rago A So……DOWNLOAD
5. Sakona…….DOWNLOAD
6.kyakywawa…….DOWNLOAD
7. Ni Da ke…….DOWNLOAD
8. Alkhairi Ne……DOWNLOAD
9. Aisha……..DOWNLOAD
10. Alkawali……DOWNLOAD