Kannywood

Shagalin birthday din jaruma Fauziyya maikyau tare sameera Ahmad, sadiya Gyale, mansura isah

Advertisment

Shagalin birthday din jaruma Fauziyya maikyau tare sameera Ahmad, sadiya Gyale, mansura isahTsohuwa jaruma masana’antar kannywood fauziyya mai kyau tayi bukin zagayowar murna haihuwarta ‘birthday’s dinta tare da kawayenta.
A cikin wannnan bidiyo zaka tare da tsohin jaruma da sunka hada da sadiya gyale, sameera Ahmad, Mansurah Isah da dai sauransu su.
Zakuga irin yadda sunka chashe sosai wanda daman abu na farar kaza ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button