Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Rakumi Da Akala Mix
Advertisment


Isah Ayagi ya fitar da kundin album dinsa a wannan shekara 2021 wanda wannan wakar “Rakumi Da akala mix” Na daya daga cikin wakokin Rakumi da Akala Ep.
Wakar ‘Rakumi Da Akala ‘ Itama tayi dadi sosai a cikin wannnan album da ya fitar kamar yadda ya alkawalanwa mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa wajen saukar da wannan waka.
DOWNLOAD MP3





One Comment