Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Amsa Kira
Advertisment
Isah Ayagi ya fitar da kundin album dinsa a wannan shekara 2021 wanda wannan wakar “Amsa Kira” Na daya daga cikin wakokin Rakumi da Akala Ep.
Wakar ‘Amsa Kira’ Itama tayi dadi sosai a cikin wannnan album da ya fitar kamar yadda ya alkawalanwa mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa wajen saukar da wannan waka.