Hausa Musics
MUSIC : Namenj – Mayan Mata Series Sound Track
Advertisment
Namenj yayi sabuwa waka mai suna manyan mata series sound track.
Manyan mata series fim ne mai dogon zango wanda yayi fice sosai inda akwai zuka zukan yan mata a cikin wannan shiri.


Namenj mawaki ne da ya iya soundtrack sosai duba da irin yadda yake tatausa muryasa tayi kasa sosai.
Manyan mata series ne da yanzu haka zaku iya samunsa a cikin YouTube channel din Bashir Mai shadda.