Addini
Saurari tattaunawar da ankayi ta waya tsakanin prof Maqari da Wani malamin Addini
Advertisment
Tattaunawa ta waya da wani Malami Jagoran Addini a Kano a 17 – April – 2020
(An cire Muryar Malamin Koda yake bai fadi wata magana mummuna ba, kuma an nemi Izininsa kafin yada wannan tattaunawar)
Ga sautin Murya nan ku saurara wanda prof Ibrahim Maqari ya wallafa a shafinsa.
Wannan kuma shine sakon zuwa ga attahirin kano.