AddiniLabarai

[Bidiyo] Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Hanifa – Sheikh Aminu Daurawa

[Bidiyo] Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Hanifa - Sheikh Aminu DaurawaTunda Nake Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Yarinyar Nan Ba Martanin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa Kan Kisan Rashin Imanin Da Akayiwa Hanifa Abubakar.
Yayi Bayanai Masu Jan Hankali Akan Abin Daya Faru wanda yace abim ya tayar da hankalin mutane sosai wanda yace baida ba ji ko ganin abin mamaki irin wanannan mutumi ba.
Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yayi nasa jaja da jan hankalin al’umma.
Ga Bidiyon Bayaninsa Anan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Duk irin kisan kiyashi da akayiwa mutanen zamfara, sokoto katsina niger etc. Karka manta har jariri ansanya a tukunya duk wannan bai baka tausayi ba shima.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button