Addini
Bello Yabo yayiwa Buhari kacha -kacha akan rashin daukar matakin kashe kashen yan Arewa
Advertisment


Malam yayi tonon sili da akeyiwa yan Nigeria wasan kwaikwayo da shi wanda kamar yadda jamiyar pdp nayi lokacin good luck suma apc gashi nan sun fara.
Wanda zakuji irin yadda malam ya fadi wata magana wadda yace yau a fadi gareshi ankaji wagga duk karya anka dade anyiwa alummar nigeria.
Ga bayyanin nan ku saurara daga bakin shehin malamin.


![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)