Prof Maqarfi
-
Addini
Bai Kamata Malamin Addini Ya Shiga Cikin Ƙazantar Siyasar Najeriya Ba – Prof Ibrahim Maqarfi
A cikin wata tattaunawa ta musamman da aka yi da Malamin a Ofishinsa, ya bayyana kuskure da rashin dacewar shigar…
Read More » -
Addini
Na janye ƙara, amma na bar wa Allah – Farfesa Maƙari
Babban limamin ƙasa da ke Abuja Farfesa Ibrahim Maƙari ya sanar da janye ƙarar da ya shigar da Dr. Abdallah…
Read More » -
Addini
Saurari tattaunawar da ankayi ta waya tsakanin prof Maqari da Wani malamin Addini
Tattaunawa ta waya da wani Malami Jagoran Addini a Kano a 17 – April – 2020 (An cire Muryar Malamin…
Read More » -
Addini
Tofa! Prof. Maqari da manyan sa na shirin maka Dr Abdallah G/kaya A kotu kan Zargin Bata Suna (bidiyo)
Kalaman Kazafi Sheikh Ibrahim makari zai maka Dr Abdullahi gadon kaya a kotu, a cikin wani gajeran bidiyo an jiyo…
Read More » -
Addini
A karshe Sheikh Abdallah Gadon kaya ya nemi afuwa kan Zafaffan kalamansa kan prof MaQari
Jawabin wani bawan Allah kenan kan wannan bidiyo. Na saurari bidiyon Sheikh Abdullahi gadon kaya a Lokacin da yake bayyana…
Read More » -
Addini
Bidiyo : Prof. Ibrahim Maqari Yajenye Kalamansa Kuma Yabada Hakuri Ga Malaman Izala Da Salafiyya
ALHAMDULILLAH Sheikh Professor Ibrahim Maqari (H) ya fito ya bada hakuri wa dukkan ‘yan uwa Musulmai daga kowace irin akida…
Read More »