Kannywood

Bidiyo : Tasirin kallon Fina Finan Hausa Yasa Na Musulunta – Rahama A. Ibrahim

Sabuwar jarumar Kannywood mai suna Rahama A. Ibrahim ta bayyana cewa kallon finafinan Hausa ne ya ba ta sha’awar shiga Musulunta tare da shigowa masana’antar finafinan Hausa don ta bada gudunmawar ta ta hanyar fim.
Ku shiga nan dan kallon video din Firan da akayi da ita
Ga dai video din dan kuji daga ba kin ta.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button